Jiragen yakin da Shugaba Buhari ya nemi America
ta sayar wa Nigeria a 2016 sun iso Nigeria
yau Al-
hamis da safe
JIragen wadanda aka kera su na musamman domin
kai hare-hare cikin dare tare da dauko hoton
abubuwan da suke da nisan kilometres 35, Nigeria
itace kasa ta uku da America ta yarda ta sayar
mata da wadannan jiragen bayan Brazil da Saudi
Arebia.
Shugaba Buhari ya mika kudaden Jiragen tun a
2016, an samu tsaiko ne saboda kin amincewa da
wasu tsare-tsare da Nigeria tayi, akwai ka'idar da
America take so ayi amfani da jiragen Wanda
Nigeria bata yarda dasu ba, sai bayan da aka yi
zama mai tsawo kafin aka kai ga sayar da jiragen
wa Nigeria ba tare da cika wancan sharadi dari
bisa dari ba
An bayyana cewa jiragen zasu taimaka sosai wurin
gano masu garkuwa da mutane tare da ma6oyar
su.
Allah Ka taimaki shugaba Buhari Ka kara masa
nasara da taimako Amin
Friday, November 23, 2018
Home
/
News
/
Politics
/
Jiragen yakin da Shugaba Buhari ya nemi America ta sayar wa da Nigeria sun iso
Jiragen yakin da Shugaba Buhari ya nemi America ta sayar wa da Nigeria sun iso
Tags
# News
# Politics
About Arewaclassblog
Arewaclassblog is the Most Gone by Online Stage that brings New Nigerian Music, Video and News Content every day to Nigerians Home and all around the world.Our Central goal is to end up noticeably the Best Online Entry conveying new Nigerian Substance to Nigerians home and abroad.. Arewaclassblog covers all Feature of Life extending from Music, Video, Nigerian Diversion News, so forth
Politics
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment